JINSINAH 96~100
❄❄ *JINSINAH*❄❄
*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻
*_page_* 9⃣6⃣ *_to_*1⃣0⃣0⃣
Tun da suka shiga testing room yaron yake kwala kuka, moh kamar zaiyi kuka, yace amir kaga kuka yakeyi, amir yadafashi yace *_don't_* *_worry_* *_my_* *_man_* is normal thing ga baby, "nurse ce ta shigo, ta amsheshi, "tana Karb'anshi yayi shiru, moh ya b'ata fuska, yace kagani ko? Fushi yake da daddynshi gashi yana zuwa hannun nurse yayi shiru "ba amir ba har nurse sai da tayima moh dariya yakuma k'ara d'aure fuska suna tamashi dariya,,,,,
"Anty aysha ce ta shigo hospital d'in cikin farin ciki, waya tad'auko tacema amir gatanan ta iso, "fitowa yayi, yatareta, tana hangoshi tafara dariya, shima dariya yamata ya karb'i kayan hannunta, anty tace ina d'iyata dakuma mijina shine kuka kawota asibiti ko kugayaman, wannan aikin matane shidai Amir baice mata komai ba, harsuka shiga d'akin,,,,,
***********
"Suna shiga d'akin moh ne zaune yabuga tagumi yana ganinta yafara washe baki anty aysha tace haba moh haka akeyi saikace finah bata akowa da bazaku gayaman ba, "gaskia banji dad'i ba, "moh yace anty kiyi hak'uri, murmushi tayi tace yawuce, yanzu ina babyn da finah, kallon juna sukayi moh da amir, "amir ne yace baby na hannun moh, itakuma, finah tana d'akin marassa lafiya, cikin rashin fahimta anty tace miyasameta nad'auka da kanta ta haihu, "amir yace *CS* aka mata, a razane anty takalleshi, tace innalillahi wa'inna ilahir rajiun, abinda taita maimaitawa kenan hartasamu natsuwa "takalli moh tace kasa haihuwa tayi ne kuma yaushe tafara labour, shiru moh yayi,, "tunda ganan tafara tunanin akwai abinda yafaru, kallonshi tayi cikin takaici, tace daku fa nake, moh yakwashe komai yagaya mata, dakuma finah bazata farfad'o ba sai jibi cz tabugu, "murmushin takaici tayi tace nidama nasan za'ayi haka amma wlhi fadila tayi kuskure koda finah nada rai, amma sainayi k'arar fadilah, saboda cin mutuncin yayi haka, "amir yace ashe bakida hankali, akanmi zakiyi k'ararta komitayi ay ita da Allah, "kuma ai burinta bai cikaba tunda ga finah da rai gakuma yaronta, "moh ne yayi magana yace amir nikaina ina bayan anty saboda, tsananin yayi yawa, "murmushi amir yayi yace mikaji hausawa sunce bayan wuya sai dad'i, "toh duk kuyi hak'uri abun baikai na hakaba, kuma kai ay matar kace, kana da iko da ita ka tsawatar mata, "hawayen da suka zubo mata tagoge tace ina yaron, moh yace yana hannun nurse, "nurse ce ta shigo da babyn mik'ama anty tayi "amsarshi, tayi tana murmushi, yaro ko yayi shiru kamar dama jira yakeyi ta amsheshi, "anty yace yaro kaxo duniya amma bakaji d'umin mahaifiyarka ba, Allah yasaka maku, amir dai girgiza kanshi yayi, "amir yace moh jeka gayamasu umma, moh yace shikenan,,,,,,
***********
Moh ne yayi horn, maigadi ya bud'e mashi, yana cinna kan motarshi yaci karo da fadilah zata fita, parking yayi ya fito ko kallonta baiyiba, "yawuce saikuma yadawo baya, sunanta yakira, bata amsa ba, kuma dama baijira amsa warta ba, moh yace fadilah burin ki na aikata sharri baiyu ba saboda, finah na nan cikin k'oshin lafiya, "kuma bugu da k'ari tahaifi d'anta namiji maikama da babanshi, "dan haka ke juya saikiyi a hankali yanzu dan, wlhi igiyar aurenki rawa takeyi, "yana kaiwa nan yajuya yawuce, "komawa fadilah itama tayi part d'inta tana share hawaye, tana maimaita kallamar juya da moh yakirata dashi,, "sallama moh yayi parlor umma ganinta yayi tayi tagumi, "zama yayi yagaidata, amsa mashi tayi, moh yace umma, Allah yasauki finah lafiya tahaifi namiji,saidai ita bazata farfad'oba sai jibi, "umma tace Allah yaraya
_BAYAN_ _KWANA_ _BIYU_
Zaune suke d'akin da finah take, anty aysha tana ba baby madara, "sukuma su moh suna gefe guda, "ahankali tafara bud'e idanuwanta, tana salati"kamar ance moh ya kalli inda take, gani yayi idanuwanta bud'e, zabura yayi yamike duk suka kalleshi, "wajenta yadosa yana zuwa, tace my moh saikuma hawaye, shima hawaye yakeyi, "cikinta ta shafa tace my moh ina cikina, kodai yazube, girgiza mata kai yayi, anty aysha ce tataso tana murmushi ta d'ora mata babyn bisa k'irjinta tace ga abinda kika haifa, kallo babyn tayi tana murmushi rungume babyn tayi tana hawaye ,,,,,,
*_Dedicated_* *_to_* *_biebee_* *_isa_*❤
IG: yar_ficika
© *_written_* *_by_*
*_Feedoh_* *_Deedoh_*✍🏻✍🏻
Comments
Post a Comment