JINSINAH 101~105

❄❄ *JINSINAH*❄❄

*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻

*_page_* 1⃣0⃣1⃣ *_to_* 1⃣0⃣5⃣

K'an k'ame babyn tayi tana kuka sosai, shima moh rungumesu yayi yana kuka, anty kuwa sai sharan hawaye takeyi, "amir ne yace, haba moh kaida yakamata kaba ta hak'uri amma saikai ma ka dinga kuka haba moh *be* *a* *man* mana, "share hawayenshi yayi, "dr ce tashigo tana murmushi, kallon moh tayi tace congratz finah tatashi, kuka yak'are ko? Amir yace inafa yak'are gashi suna tayi, "kallonshi tayi tace raggon namaji daine kai, "dariya sukayi amir yace kema dai kinfad'a dr, "kallon finah tayi tace my patient ya jikinki?  "Finah ahankali tace dasauki, dr tace Allah yak'ara sauki, "dubata tayi tayi rubuce rubuce a file, "k'arin ruwa ta cire mata, "ta kalli anty tace ki bata tea , "moh yace dr tunda ta farfad'o yaushe za'ayi discharging dinmu, "dr tace bayanzu ba saita samu sauk'i, cz *CS*  ne, b'ata fuska yayi, yace tafaji sauk'i, amir yace dr yi tafiyanki kinji, shirmen moh bai k'arewa, dr tace yanzu dai ay yazama papa dole ya hak'ura da, shagwab'a,,,,,,,,
                 ***********

               "Anty ce taha d'amata shayi tabata, "bayan ta gama, "ta kalli anty tace anty wane suna akama yaron hud'uba dashi, "anty tace bansaniba, gaskia, "kallon moh tayi tace my moh miye sunan baby, moh yace dama bari nayi kifad'a sunan da kike so, "finah tace banida wani suna amma katambayi umma, "amir yace hakane kam kinyi magana, "moh yace bari naje gidan toh,,,,,,,,,,,

             "Yana fita anty ta kalli finah tace kedai sauk'in halinki yayi yawa, mutanen da basu sanki amma kice wai sune zasu zab'arma yaronki suna, "murmushi finah tayi tace ay Hak'k'insu ne anty kuma kinsani, "amir yace kingani hartafiki tunani, tab'e baki tayi tace kudai akeji, "murmushi finah tayi tace haba anty bansanki da haka bafa, "amir yace ayta b'aci da rigima yanzu,,,,,,,

           "Moh ne duk'e gaban umma yace, umma dama maganan sunan da za'a sakama yaro ne shine nace k'ila kina da wanda kikeso, gyara zama umma tayi tace toh dama wane suna zaka sakama yaro inba sunan mahaifinka ba ko sunan dangin arna zaka sakamashi, "shidai baice komaiba yace Allah yahuci zuciyarki umma, "tace toh sunan mahaifinka zaka sakama yaro watau abubakar, "moh yace shikenan umma Allah yarayashi, umma tace amin, "moh yace umma yaushe zakije asibiti gninsu, aykam kamar ya watsa mata wuta, tace ba dawowa zasuyi ba koko dole sainaje asibiti to ba inda zani idan tadawo nace akawoman yaron karta kawo, "kaini barima kaji kwata kwata haihuwar nan wlh basanta nakeba, "saboda natsani kahad'a *jinsi* da tubabba amma gashi saida kahad'a, Allah yaga zuciyata banso ba, "shidai baice komai ba, tagama masifarta, yace kiyi, Allah ya huci zuciyarki,,,,,

               "Part d'in fadilah yawuce, yana shiga yaganta parlor ga parlour kacha kacha, takaici yakamashi, tsoki yayi, yace dan Allah kallarki, ke ko kunya bakiji dubi kiga parlor dinki, kacha kacha amma ko ajikinki, "baki aje komi ba sai chrtn kindaiji kunya, juya dake, "kallonshi, tayi tana hawaye tace Muhammad waimi namaka haka, kallonta yayi galala yace aww bakimasan abinda kikayi ba, saboda bak'in ciki zaki kasheman mata da yaro toh Allah yafiki juya dake,,,,,

_washe_ _gari_ _baby_ _nata_ _kuka_ _anty_ _ta_ _kalli_ _finah_ _tace_ _shin_ _bakijin_ _shi_, _murmshi_ _tayi_ _tace_ _toh_ _mizan_ _mashi_, _sakin_ _baki_ _tayi_ _tana_ _kallonta_ _tace_ _to_ _abinci_ _zaki_ _bashi_, _finah_ _tace_ _anty_ _yasha_ _madara_, _hararanta_ _anty_ _tayi_ _tace_ _ba_ _wata_ _madaran_ _da_ _zaisha_ _kezaki_ _bashi_ _nono_, _tashi_ _anty_ _tayi ta _mika_ _matashi_, _tace_ _bashi_ _tun_ _kafin_ _ranki_ _yabaci_, " _amsar_ _shitayi_ _tana_ _gunguni_, _dariya_ _anty_ _tayi_ _tace_ _kedai_ _akeji_,,,,,,,

         "Moh ne ya shigo ganin finah na breastfeeding abun ya burgeshi murmush yayi yakaraso wajensu rungumesu yayi, yana hawaye,  itama hawayen takeyi, anty tace waiku kuka baimaku wuya, moh yace anty kukan dadine, murmushi anty tayi tace godia zakuyi ga  Allah ba kukaba,,,


*_Dedicated_* *_to_* *_biebee_* *_isa_* ❤

IG: yar_ficika

© *_written_* *_by_*
   *_Feedoh_* *_Deedoh_*✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

HUDAH 01~25

RASHIN GATA 1-5

RASHIN GATA 176-180