JINSINAH 141~145
❄❄ *JINSINAH*❄❄
*_Feedoh_* *_yanmata_*✍🏻
*_page_*1⃣4⃣1⃣ *_toh_*1⃣4⃣5⃣
Daddy yace claire dama kece "duk'awa claire tayi k'asa tana kuka kamar zata fidda ranta " kuka takeyi sosai, kamota daddy yayi ya d'ago ta, share mata hawaye yayi, yace claire dama keki ke zuwa kima mamanki adua, tun ina abuja aka ceman wata yarinya na zuwa tanama matata adua, kuma da alamu tasa sauk'i tun inacan nayi alk'awarin ko wacece saina mata kyautar ban mamaki, "kuma ko yanzu bazan fasa cika alk'awari na ba, ki fad'aman mikikeso, nikuma zanmakishi, " fashewa tayi da sabon kuka wanda shine ya farkan da mummy daga bacci, mamaki tayi ganin daddy da Claire yana lallashinta, "tasowa mummy tayi tace mike faruwa, nanfa daddy ya gaya, mata komai, fashewa mummy tayi da kuka ta rungume finah, kuka sukayi sosai, " daddy ne ya fara magana, yace my dota inajinki, "nafisa tace daddy bansan komai, ay mahaifiya tace alhakin jinyanta ko nemo mata magani yana kaina tunda mahaifiya tace, kawai alfarma guda nake nema wajenku, da sauri daddy yace inajinki, finah tace dan Allah daddy ku janye tsinuwar da kukaman, kumaidoni, cikin *JINSINAH* Kuma karku rabani da addinina saboda da shine na ceto rayuwan mahaifiyata, harta samu lafiya, daddy yace gaskia ne nayafe maki kindawo cikin *JINSINKI* kuma addinin da kika koma bazan rabaki dashi ba, saboda tabbas shine addinin gaskia, tunda mahaifiyarki take rashin lafiya babu church d'in da bankaita ba, babu pastor d'in da baimata adua ba, amma still babu wani ci gaba, " kqllon matarshi yayi, yace dear nikam zankoma addinin Nafisa amma bazan takuraki saikin koma ba, kina da right d'inki, murmushi mummy tayi tace ayni dama tuni na kwad'aita da komawa kawai dai ina tsoronkane, daddy ya kalli finah, ya dafa kanta yace my dota munasan muma mu koma addininki, yaza'ayi, kuka finah tafashe dashi mai tsanani saboda irin farin cikin data tsinci kanta aciki, rungume iyayenta tayi tana kuka mai ban tausayi, tinah ce ta tako tace finah nima zanshiga addininki, saboda hujjojin da kika kafaman ranan nan tabbas gaskiane, rungumeta finah tayi tana kuka,,,,
Saida tayi kuka amai isarta, kana tayi shiru, wuri tasamu ta zauna tadinga kawo masu k'aidojin musulunci, suka kuma amince, knocking sukaji, fita tayi dantaga suwaye, tana fita tayi cin karo da su anty, fad'awa tayi kan anty tana kuka, hankalin anty ya tashi, tace miyafaru dake, kafin ta bada amsa daddynta yafito, "duk'awa su amir sukayi suka gaida daddy amsawa yayi cikin sakin fuska, yace masu su shigo,,,,,,
"Suna zama, amir ya tambayi finah lafiya, finah cikin murmushi tace lafiya lau uncle, ta kwashe komai ta gaya mashi, tace uncle anty kunsan me? A tare suka girgixa kai finah tace mummy da daddy da tinah sunasan su musulunta, Amir yace Allahu akbar, itako anty hawayen dad'i takeyi, gyara zama amir yayi ya dinga gaya masu k'aidojin musulunci, da sharrud'd'ansu, da abinda zakayi ka fita musulunci, suka amince, kallamatush shahada yabasu, suka kuma karb'a Allahu Akbar iyayen finah sun dawo hanyar gaskia, " Amir yace daddy mummy sai suna, daddy yace amir kazab'arman amir yace toh daddy daga yanzu sunanka, umar faruk, sunan sahabin manzon Allah ne, mummy kefa, mummy tace aysha takeso, rungumeta anty tayi, itama mummy takoma aysha, sunan matar manzon Allah, ita kuma tinah takoma firdausi rungumesu finah tayi tana kukan dad'i "nanfa amir ya shiga karantar dasu abubuwa da wankan tsarki amir yace daddy zan had'aku da malamin da zai dinga koyamaku addini, kuma zankawo maku litattafai, daddy yace sungode,,,
"Shafin fira aka bud'e cikin firan finah ke gaya masu suwaye amir da anty, godia su daddy suka masu sosai, amir ne ke gayamasu auren finah ya mutu kuma suna tunanin asiri aka mash, daddy da mummy sun jajanta, sukace Allah ya kyauta gaba, inda rabon komawa Allah ya daidaitasu, sukace amin,,,,, finah tace anty ya akayi kukazo, amir yace tada hankalinta tayi wai baki dawoba, shine nace toh muxo mu duba lafiya tunda dama nasan gidan, finah tace Allah sarki anty, tabbas ke mai k'auna tace dariya anty tayi, "arif ne yatashi yana kuka, mik'oma finah anty tayi, karb'anshi finah tayi cikin kunya, anty tace mummy gafa mijinki, "dariya mummy tayi tace miji da babu cefane, dariya sukayi bayan finah ta gama bashi nono ta mik'ama mummy shi tayi, karb'a mummy tayi tace yaro yazama saurayi daddy yace aykam, " anty tace mummy daddy dan Allah karkuce zaku kwace finah wlhi munsaba da ita, dariya sukayi sukace ay finah tazama d'iyarku, godia tayi, saidare suka tafi, sunbar finah saita kwana biyu, shiko arif anty ya mak'alewa da yake yasaba da ita,,,,,,
"Su moh ne da fadilah suka fito zasu bar gari, harsun shiga mota fadilah tace dear bamuyima umma bankwana ba moh yace hakane fa, " part d'in umma suka nufa zaune take parlor tayi tagumi sallama sukayu, amsawa tayi, daga tsaye fadilah tace tsohuwa muzamu tafi abuja sai nan da sati d'aya zamu dawo, umma tace adawo lafiya, "d'ari biyar fadilah tafito tabata tace gashinan kinyi amfani da ita kafin mudawo, juyawa sukayi suka tafi, " itako umma juya d'ari biyar d'in tayi saita fashe da kuka ,,,,,
*_Dedicated_* *_to_* *_biebee_* *_isa_*❤
IG: yar_ficika
© *_written_* *_by_*
*_Feedoh_* *_Deedoh_*✍🏻✍🏻
Comments
Post a Comment