DIJAH 151~155
🏵🏵DIJAH🏵🏵
Feedoh yanmata
1⃣5⃣1⃣~1⃣5⃣5⃣
LONDON
Hamza ne kwance cikin hotel room d'inshi, tunda ya iso yakasa komai, "duk ranshi jagule yake, yarasa mikemai dad'i, "duk idan ya juya ita yake gani tanamashi gixo, "murmushin ta yake tunawa, tambayar kanshi yayi, kodai san dijah yakeyi? "Wata zuciya tace basanta kakeba tausayinta kakeyi, kaidama bakasan miye soyayya ba, yama za'ayi kafara san wanda bakasan wacece ba, bakuma kasan asalinta ba, "dan haka basan dijah kakeba, tausayinta kawai kakeyi,da kuma shak'uwa.
"nidai yar ficika dariya nayi, dan da alamu hamza yakamu dasan wacce baisan wacece itaba amma baisaniba, kodan baisan miye soyayya ba shiyasa yakasa gane son dijah yake,
Waya ya d'auka ya kira affy tana d'auka yace angel yane? Affy tace fyn bruh, yace ya jkin dijatunah, tace da sauk'i, dakyar ma mukasamu tabarmu muka taho saboda, kuka ta dinga yimana, "hamza duk baiji dad'in ance affy na kuka, murya sanyaye, yace miyasata kuka, "affy tace wai dan zamu taho, amma ay tayi shiru, hamza yace, bankwana sukayi yakashe wayanshi, "hamza kasa bacci yayi, sai wajen asubah bacci yayi gaba dashi.......
Affy ce asibiti tanata jan dijah da fira, amma kwata kwata dijah tak'i sakin jiki, "affy harta ga alamun haka, waya ta d'auka takira hamza, yana d'auka, suka gaisa, tamik'ama dijah waya, tana amsa tace Assalamu alaikum, jiyayi tsikar jikinshi ta tashi, dakyar ya amsa, yace dijatunah ya jikinki? Dijah tace dasauk'i, "hamza yace hpe kinacin abinci? Dijah tace eh, yace sosai ko kad'an,dijah tace sosai, yace yawwa gud gal, kicigaba da ci kinji ko?, dijah tace toh, "hamza yace dijatunah tsaraban mi zanmaki, "dijah tace ya hamza duk abinda yamaka, yace toh shikenan amanata, "hamza yace dijatunah ki kularman da kanki kinji, tace toh, idan nadawo za'a sallameki, aykin warke ko? Da dariyarta tace eh, yace toh danadawo za'a sallameki, dijah tace toh nagode, ta mik'ama affy waya, bankwana affy sukayi da hamza ta kashe waya....
***************************
Juyowa affy tayi tana dariya tace dayake hamza ne kinmai dariya,kinamai fira, ammani kink'i sakarman fuska, dan haka yanzu xantafi gida, jikarta affy ta d'auka, "hannunta dijah ta kama, tayi narai narai da idanu, tace kiyi hak'uri dan Allah, "mak'ale kafad'a tayi tace bazanyi ba, "hawaye dijah tayi tace kiyi hak'uri dan Allah, "murmushi affy tayi tace toh miye na kuka, ta sharemata hawaye, tace wasa nake maki fa, "dijah tace nagode, "fira affy ta dinga jan dijah dashi harta saki ranta, "yau lapia lau suka rabu, "dan dijah saidata rako affy wajen mota itada nurse d'inta.......................
NOTE: Plz my people kuyi hak'uri da wannan wlhi banzauna baneba, "feedoh lurvs u so much❤
www.phirdauceejeebo.mywapblog.com
IG: yar_ficika
Written by
Feedoh Deedoh✍🏻✍🏻
Comments
Post a Comment