DIJAH 56~60

🏵🏵DIJAH🏵🏵

Na
   Feedoh✍🏻✍🏻

5⃣6⃣~6⃣0⃣

Dijah tayi murmushi ta gogema lubabatu hawayen da suka zubo mata, tace mama wai ina kikajene? Lubabatu tace dijah asibiti naje bayan tafiyarki makaranta zuciyata ta matsaman da ciwo shiyasa natafi, dijah tace Allah sarki mama shiyasa naji a jikina,sannu mamana,mama tace yawwa diyata, haka suka dinga fira dan dijah ta kwantar da hankalinta.

Haka suke zaune cikin so da koshin lapia, kullum malam burunshi ya kyautatama dijah, saboda tausan da take bashi, lubabatu kuma kullum magana takema malam dan yamaido larai amma yakiya, saboda yace duk wanda baisan dijah toh baisanshi, watarana suna zaune tsakar gida lubabatu na kwancema dijah kai tanata fada saboda rashin gyara, yanzu dijah kinada gashi amma kinzauna ba gyara,malam yace lubabatu kinkoyi tsegumi kan uwata ko? Kin takuramata, mace suka gani gabansu tsaye,tana huci bawata baceba yaya lantana ce tsaye tana huci, lubabatu ta gaidata harara ta watsa mata tace da banyini ba da kinganni, tace amadu ka kiyayeni wlhi, kaibakasan nasama Ido ba, ka koro diya dan tafadi gaskia shin karya tayi kukuka haifi dijah? Ayba karya tayiba gaskia tafada tsintarta kukayi saunar banza kazauna mace ta shanye ka, toh wlhi yau nabaka kaje ka maido matarka inba hakaba wlhi bani bakai,tasakai tatafi, dijah tafashe da kuka tatashi taje gaban malam, tace baba dan Allah kamaido Inna larai saboda wannan laifin mamata ake dauramawa, kuma kaga bata da laifi, ya girgiza kai yace angama uwata zanmaidota yau KO saboda ku.

Gidan malam zama ake bayabo ba fallasa tsakanin lubabatu da larai, saidai haryanzu kiyayyar da larai kema dijah tana nan bare yanzu dataga makerin Mata na kera dijah, saboda Masha Allah dijah tayi,doguwa ce coca cola shape, kuma chocolate color ga gashi tana dashi, gaskia dijah dai tayi saboda kyanta har tsoro yakeba mamanta, kuma yarinyar ga natsuwa ga ibada, dan bata wasa da sallah, shiyasa malam ke santa saboda natsuwarta..

Watarana dijah ta tashi jikinta ba dadi haka dai ta gama aikinta tsaf ta shirya zata tafi skul, tazo tace mama zantafi makaranta, lubabatu tace dijah lapia naganki haka,ko abinci baki ciba kuma zaki tafi makaranta, dijah tace mama na koshi ne jikina ba dadi tace toh kiyita adua, kinji ta dauko kudi tabata, haka dijah tafita jiki ba kwari, haka yinin ranan nan dijah tayishi jiki duk yayi sanyi, tataho hanyar gida ne taji gabanta na faduwa,a haka ta karaso gida, kofar gidansu tagani cike da mutane, haka ta rabasu ta shiga gida, daidai da za'a fito da gawa......

www.phirdauceejeebo.mywapblog.com

Written by
                Feedoh✍🏻✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

HUDAH 01~25

RASHIN GATA 1-5

RASHIN GATA 176-180